iqna

IQNA

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta Jamhuriyar Tatarstan ta sanar da gudanar da gagarumin bukukuwa da shirye-shirye na addini da na al'adu a masallatai fiye da 1600 na kasar domin tunawa da zagayowar lokacin maulidin Manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3493785    Ranar Watsawa : 2025/08/29

IQNA - Wani rahoto ya ce, matan Faransa hijabi na fuskantar cin zarafi na baki da na zahiri a kasarsu.
Lambar Labari: 3493515    Ranar Watsawa : 2025/07/08

Tehran (IQNA) an bankado bayanai dangane da wani dan leken asirin hukumar FBI ta kasar Amurka a cikin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486313    Ranar Watsawa : 2021/09/15

Shafin Olympic Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, shafin yanar gizo na wasannain motsa jiki na Olympic na shekarar 2016 ya bayyana rawar da mata musulmi suka taka a bangaren taekwondo wanda hakan ke nufin ci gaba ta fuskar wasanni a tsakanin mata musulmi.
Lambar Labari: 3480727    Ranar Watsawa : 2016/08/20